iqna

IQNA

zargin
Tehran (IQNA) Shirin da gwamnatin Sweden ta yi na rufe makarantun Islama bisa zargin yaki da tsatsauran ra'ayi ya tayar da hankalin musulmin kasar.
Lambar Labari: 3488194    Ranar Watsawa : 2022/11/18

Bangaren kasa da kasa, kotun Kaduna da ke sauarren shari’ar Sheikh Ibrahim Zakzaky ta dage sauraren shari’ar har zuwa ranar 5 ga watan Agusta mai kamawa.
Lambar Labari: 3483892    Ranar Watsawa : 2019/07/29

Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin Siriya ta danganta hare haren sojin da kasashen Amurka, Birtaniya da Faransa suka kai mata a cikin daren jiya da keta dokokin kasa da kasa da hurimin da kasar take da shi.
Lambar Labari: 3482569    Ranar Watsawa : 2018/04/14