iqna

IQNA

Larijani
Shugaban Majalisar dokokin Iran ya ce Hukumomin Amurka sun shiga sarkakiyar Siyasa da ta zubar musu da mutunci inda suke sakin kalamai ba tare da sun auna su ba.
Lambar Labari: 3483742    Ranar Watsawa : 2019/06/16

Shugaban majalisar dokokin kasar Iran Dr. Ali Larijani ya bayyana cewa, al’ummomin duniya sun bayar da kyakkyawar amsa ga masu hankoron sayar da Falastinu da sunan yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3483722    Ranar Watsawa : 2019/06/09

Shugaban majalisar dokokin kasar Iran Ali Larijani , ya bayyana zaman da Amurka da Isra’ila da sauaran kasashen larabawan tekun fasha za su gudanar kan yarjejeniyar karni da cewa yunkuri ne na kawar da batun Palastine.
Lambar Labari: 3483679    Ranar Watsawa : 2019/05/27

A jiya talata ce aka fara taron kungiyar majalisun dokokin kasashen musulmi karkashin kungiyar hada kan kasashen musulmi ta OIC a nan birnin Tehran. Taron na kwanaki biyu ya sami halattar shuwagabannin majalisun dokoki na kasashen musulmi 30, mataimakan shuwagabannin majalisun dokoki 17 da kuma wasu kungiyoyin kasa da kasa masu sanya ido a cikin kungiyar guda 15.
Lambar Labari: 1377571    Ranar Watsawa : 2014/02/20