iqna

IQNA

birmingham
Tehran (IQNA) Rundunar ‘yan sandan Biritaniya ta sanar da neman mutumin da ya kai wa wani mai ibada hari a Birmingham, wanda ya yi sanadiyyar kona tufafinsa.
Lambar Labari: 3488846    Ranar Watsawa : 2023/03/21

Tehran (IQNA) mujallar News Week ta kasar Amurka ta kawo bayani kan mahangar annabin musulunci (SAW) kan wajabcin tsafta da kuma wajacin kare kai daga kamuwa da cututtuka.
Lambar Labari: 3484646    Ranar Watsawa : 2020/03/22

Bangaren kasa da kasa,a n zabi msallacin Birmingham a matsayin masallacin da yafi kowane masallaci a  Ingila a shekarar bara.
Lambar Labari: 3484041    Ranar Watsawa : 2019/09/11

An gudanar da sallar idi mafi girma a nahiyar turai baki daya wadda musulmi fiye da dubu 100 suka halarta a garin Birmingham da ke kasar Ingila.
Lambar Labari: 3483712    Ranar Watsawa : 2019/06/05

Bangaren kasa da kasa, an bude cibiyar koyar da kur'ani a birnin Birmingham da ke ksar Birtaniya.
Lambar Labari: 3483637    Ranar Watsawa : 2019/05/13

Bangaren kasa da kasa, musulmin birnin Birmingham sun sanar da cewa za su gudanar da sallar idin babbar salla a bana kamar yadda aka saba.
Lambar Labari: 3481841    Ranar Watsawa : 2017/08/28

Bangaren kasa da kasa, musulmi sun gudanar da wani gangamia garin Birmingham na kasar Birtaniya domin yin Allawadain da harin ta’addancin da aka kai a birnin London.
Lambar Labari: 3481348    Ranar Watsawa : 2017/03/26

Bangaren kasa da kasa, ana shirin fitar da wani littafi mai suna fitattun mata a cikin kur'ani da sunnah bisa mahangar mazhabar shia wanda cibiyar wolch ta kasar Birtaniya za ta buga tare da fitar da shi a kasuwa.
Lambar Labari: 1451461    Ranar Watsawa : 2014/09/20