iqna

IQNA

makaho
Fasahar Tilawar Kur'ani (2)
Sheikh Muhammad Mahmoud Rifat yana daya daga cikin hazikan masu karatun kur'ani a kasar Masar. Duk da cewa shi makaho ne, amma ya yi amfani da hankalinsa wajen gabatar da wani nau’in karatun Alkur’ani na musamman, ta yadda aka bambanta salon Sheikh Rifat da sauran masu karatu.
Lambar Labari: 3487814    Ranar Watsawa : 2022/09/06

Tehran (IQNA) Wani matashi mai shekaru 22 makaho dan kasar Masar mai suna Abdullah Mustafa, ya tuno kokarin da ya yi na haddar kur’ani ta hanyar rediyo da wayar salula, ya kuma yi kira da a kara maida hankali wajen habaka basirar makafi da masu bukata ta musamman.
Lambar Labari: 3487734    Ranar Watsawa : 2022/08/23

Tehran (IQNA) “Osman Ihab Abdul Karim” matashin dalibi ne a jami’ar Al-Azhar, wanda ​​ya yi fice wajen karatun kur’ani a tsakanin dukkanin takwarorinsa.
Lambar Labari: 3486524    Ranar Watsawa : 2021/11/07

Tehran (IQNA) babbar cibiyar fatawa ta kasar Masar ta jaddada cewa tawassuli da manzon Allah da manzon Allah (SAW) domin biyan bukata a wurin Allah ya halasta a Shari'a.
Lambar Labari: 3486483    Ranar Watsawa : 2021/10/27

Abdullah Ammar makaho ne dan masar da ya hardace kur’ani da tarjamarsa a cikin Ingilishi da Faransanci.
Lambar Labari: 3484305    Ranar Watsawa : 2019/12/09

Bangaren kasa da kasa, an kwashe shekaru 44a jere wani makaho makaranci kuma mahardacin kur’ani da shekaru 67 yana karatu a masallacin Khatunia na lardin Manisa a Turkiya.
Lambar Labari: 3481598    Ranar Watsawa : 2017/06/10