iqna

IQNA

gaba
Bangaren siyasa, jagoran juyin juya halin musulinci na kasar Iran ya bayyana cewa dalilin da ya sanya makiya ke kara matsin lamba kan kasar, saboda tsoratar da suka yi na karfin da kasar tayi.
Lambar Labari: 3482552    Ranar Watsawa : 2018/04/08