iqna

IQNA

himma
IQNA - Sheikh Khairuddin Ali Al-Hadi ya ci gaba da cewa: Gasar kur'ani mai tsarki ta kasar Iran ta kasa da kasa tana nuna ci gaban harkar kur'ani mai tsarki a Jamhuriyar Musulunci. Wannan gasa ta sha bamban da sauran gasa da dama domin tana maraba da dukkan kasashe daga sassa daban-daban na duniya.
Lambar Labari: 3490667    Ranar Watsawa : 2024/02/19

Ma'anar kyawawan halaye a cikin kur'ani /26
Tehran (IQNA) Gaskiya da rikon amana wasu lu'ulu'u ne masu daraja guda biyu waɗanda mutane za su iya cimma tare da himma sosai a cikin ma'adinan ɗabi'a.
Lambar Labari: 3489798    Ranar Watsawa : 2023/09/11

Bangaren kasa da kasa, Anwar Tursunov mai tarjamar kur’ani dan kasar Uzbekistan ya rasu yana da shekaru 60.
Lambar Labari: 3482800    Ranar Watsawa : 2018/07/01