iqna

IQNA

hirye-shirye
Shugaban jami’ar Al-Mustafa ya sanar da cewa:
IQNA - Shugaban ofishin wakilin Jami’atul Al-Mustafa ya sanar da gudanar da da'irar kur'ani da tafsiri da dama na watan Ramadan a makarantun Al-Mustafa da ke Tanzaniya da Kigamboni da Zanzibar tare da halartar malamai da masana kur'ani na kasashen Iran da Tanzaniya na kasa da kasa.
Lambar Labari: 3490815    Ranar Watsawa : 2024/03/16

Kungiyar ''Zekar'' da ke Cibiyar Fasaha ta Massachusetts (MIT) ta gabatar da dimbin jama'a kan karantarwar Ahlul-Baiti (AS) ta hanyar gudanar da s hirye-shirye daban-daban a fagen ilmin addinin Musulunci da na kur'ani.
Lambar Labari: 3490341    Ranar Watsawa : 2023/12/20

Bangaren kasa da kasa, wasu mata da suke gudanar da wasanni na motsa jiki a wani wuri da ya kebanci mata kawai sun samu damar hardace kur'ani.
Lambar Labari: 3481156    Ranar Watsawa : 2017/01/21