iqna

IQNA

palestine
Al'ummar yankin zirin Gaza a Palestine sun kona tutocin Amurka da Isra'ila a juyayin kisan Kasim Sulaimani.
Lambar Labari: 3484376    Ranar Watsawa : 2020/01/04

Bangaren kasa da kasa, jakadan Palestine a majalisar dinkin duniya ya nuna wa babban sakataren majalisar Antonio Guterres takaicinsa kan rashin saka Isra'ila cikin masu keta hakkokin yara.
Lambar Labari: 3483908    Ranar Watsawa : 2019/08/03

Bangaren kasa da kasa, kungiyar Hamas ta yi na’a da kalaman shugaban falastinawa Mahmud Abbas dangane da dakatar da duk wata alaka da Isra’ila.
Lambar Labari: 3483882    Ranar Watsawa : 2019/07/26

Mnzon Allah (SAW): "Jama'a rahama ne, rarraba kuma azaba ce." Kanzul Ummal: hadisi na : 20242
Lambar Labari: 3483787    Ranar Watsawa : 2019/06/30

Bangaren kasa da kasa, taron kasashen musulmi ya mayar da hankali kan batun Palestine da kuma wajabcin taimaka ma Falastinawa domin kafa kasarsu mai gishin kanta.
Lambar Labari: 3483699    Ranar Watsawa : 2019/06/01

Jami’an tsaron Isra’ila sun hana dubban musulmi gudanar da sallar Juma’a a yau a cikin masallacin Quds mai alfarma.
Lambar Labari: 3483691    Ranar Watsawa : 2019/05/31

Bangaren kasa da kasa, Rahotanni daga Palestine sun tabbatar da cewa a cikin watanni 6 da suka gabata ya zuwa yanzu Isra'ila ta kame Falastinawa 3533.
Lambar Labari: 3482823    Ranar Watsawa : 2018/07/10

Bangaren kasa da kasa, Palastinu ta bukaci majalisar dinkin duniya da a bata damar daga tutarta a cikin tutocin kasashen duniya da ke kadawa a majalisar.
Lambar Labari: 3353315    Ranar Watsawa : 2015/08/28

Bangaren kasa da kasa, wata kotun haramtacciyar kasar Isra’ila ta haramta wa wasu matasa palastinawa zuwa massalcin Aqsa mai alfarm domin gudnar da ayyukan ibada.
Lambar Labari: 3342980    Ranar Watsawa : 2015/08/14

Bangaren kasa da kasa, Hana Isa shugaban kwamitin muuslmi da ke kiristoci domin kare masallacin Quds da sauran wurare masu tsarki ya ce Isra’ila ce ummul haba’isin duk wani tashin hankali a yankin.
Lambar Labari: 3342866    Ranar Watsawa : 2015/08/13

Bangaren kasa da kasa, Sheikh Yusuf Adis ministan mai kula da ayyukan addinin muslunci na palastinu ya yi Allawadai da kakkausar murya dagane da shirin yahudawan sahyuniya na hana musulmi shiga masallacin Annabi Ibrahim.
Lambar Labari: 3341288    Ranar Watsawa : 2015/08/11

Bangaren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Isra’ila ta fara gida matsugunnan yahudawa a cikin wata makabratr musulmi mai tsohon tarihi a yammacin birnin Quds.
Lambar Labari: 3328208    Ranar Watsawa : 2015/07/14

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar hardar kr’ani mai tsarki a birnin Qods tare da halartar mahardata daga yankuna da daman a Palastinu.
Lambar Labari: 3322220    Ranar Watsawa : 2015/07/01

Bangren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Isra’ila ta hana palastinawa kimanin 500 daga yankin Gaza zuwa sallar Juma’a ta biyu a cikin watan Ramadan mai alfarma a masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 3318539    Ranar Watsawa : 2015/06/25

Bangaren kasa da kasa, yan sandan haramtacciyar kasar Isra’ila sn tsaurara matakan tsaro kan musulmi masu sallar Juma’a a Qods a juma’ar farko ta watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3316041    Ranar Watsawa : 2015/06/19

Bangaren kasa da kasa, yahudawan sahyuniya sun mayar da wani masallaci mai dadaden tarihi a cikin yankunan Be’ir Shaba a matsayin wani wurin bude ido.
Lambar Labari: 2625117    Ranar Watsawa : 2014/12/23

Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta bukaci haramtacciyar kasar Isra’ila da ta daina aikin wuce goda da irin da take yin a rusa gidajen palastinawa ba gaira ba sabar.
Lambar Labari: 2615760    Ranar Watsawa : 2014/12/06