IQNA

Angola: Musulmi sun zargigwamnati da tufka da warwaraakanhanaaddininmusulunci

10:45 - December 03, 2013
Lambar Labari: 1329823
Bangarenkasa da kasa, Musulmimazaunakasar Angola sun nunashakkunsuakansanarwargwamnatinkasarnakaryataharamtaaddininMusulunci da ta yi. KamfaninDillancinLabarunFaransayanakaltomajiyarkungiyarmusulmimazaunaAngonanacewa: “Abindagwamnati ta kefadayanacinkaro da abindayakefaruwa a kasa, dominkuwaana ci gaba da rufemasallatai.”

KamfanindillancinlabaranIqnayahabartacewa, Dayadagacikinjami’ankungiyarmusulmimazaunakasar ta Angola da yake a  jaharLondaarewacinkasar, EdwardoKabia, yace;  “Tunwatannibiyu da sukagabata ne mu karufemasallacinmusabodamatsinlambar da hukuma ta kemana, kumamundainasallarjam’isaidaidaidaiku.”

Wanimusulmindanasalinkasar Angola maisunaAngilicoBornandoDecostayafadawamanemalabarucewa; Diyarsa ta fuskancimuzgunawa a lokacin da ta fitawajesanye da suturarhijabi.” A farkonwannanmakon ne daijaridunkasar ta Angola sukabadalabarincewa; gwamnatinKasar ta haramtaaddininMusuluncibisadogaro da sanarwarma’aikataral’adunkasarna kin yiwawasukungiyoyirijistadagacikihaddakungiyar da ta kewakiltarmusulmi.    

Kakakinjam'iyyar MPLA maimulki a kasar Angola Ramadan Chibululuyashedawamanemalabaraicewa, gwamnatin Angola tanamutuntaaddininmusulunci a matsayinsanadayadagacikinmanyanaddinai a duniya, ammarusamasallatai da aka yi a kasar, yana da dangantaka ne da rusawasugine-gine da aka yibabisaka'idaba.

 Chibululuyabayyanahakan ne da nufin rage kaifinsukar da gwamnatinkasar ta Angola take fuskantadagakasashenmusulmi da kumakungiyoynkarehakkinbiladamanakasa da kasa, sakamakonfurucin da yafitodagabakunanmahukuntankasar da kenunakyamagaaddininMusulunci da kumamusulmi.

Kafofinyadalabarai sun nakaltodagashugabankasar ta Angola Don Santos da kumaministanyadaal’adunkasar Cross Silva sunacewa, nan ba da jimawaza a rufedukkaninmasallatan da kecikinkasar ta Angola, sabodaabin da sukakirayadaayyukanta’addanci da addininMusulunciyakeyi, furucin da yaharzukamusulmi a duniyabaki daya.

 

1326211

captcha