IQNA

Mutanen Morocco Suna Raya Ranakun Maulidi Da Karatun Kur’ani

Bangaren kasa da kasa, mutanen kasar Morocco suna raya ranakun maulidin manzon Allah da karatun kur’ani mai tsarki.
Shafin kwafin Kur’ani Mai shekaru 1300 A Baje Kolin Littafai na Sharijah
An nuna wani shafin kur’ani da aka rubuta tun kimanin shekaru 1300 da suka gabata a Sharijah.
2019 Nov 01 , 23:56
An Gayyaci Kasashe Fiye 100 Domin Halartar Gasar Kur’ani A Masar
Bangaren kasa da kasa, an gayyaci kasashe fiye da 100 domin halaratr gasar karatu da harder kur’ani a Masar.
2019 Nov 04 , 21:47
Babban Taron Mabiya Mazhabar Shi’a Na Kasar Ghana
Mabiya mazhabar shi’a na kasar Ghana za su gudanar da babban taronsu na yin bita a 2020.
2019 Dec 22 , 11:46
Ana Gudanar Gasar Kur'ani Ta Share Fage A Ingila
Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da gasar share fage ta kur'ani mai tsarki a birnin Landa wasu biranen Ingila.
2019 Nov 07 , 23:01
An Kawo Karshen Gasar Kur'ani Ta Mata Ta Duniya A Dubai
Bangaren kasa da kasa,a yau an kammala gasar kur'ani ta duniya ta mata a hadaddiyar daular larabawa.
2019 Nov 08 , 23:50
Kasashen Afrika 30 Za Su halarci gasar Kur’ani ta Duniya A Masar
Bangaren kasa da kasa, kasashen Afrika 30 ne daga cikin kasashe 50 da za su halarci gasar kur’ani mai tsarki ta duniya a kasar Masar.
2019 Mar 10 , 22:38
Masar Ta Dawo Wani Tsohon Kwafin Kur’ani
Bangaren kasa da kasa, Masar ta samu nasarar dawo da wani tsohon kwafin kur’ani mai tsarki bayan fitar da shi daga kasar na tsawon shekaru.
2018 Oct 19 , 23:40
Adadin Malaman Kur’ani Maza Ya Ragu A Kasar Aljeriya
Bangaren kasa da kasa, wani bincike da aka gudanar a kasar Aljeriya kan adadin malaman kur’ania  kasar ya nuna cewa addain malaman kur’ani maza ya ragu.
2018 Oct 21 , 23:52
Taron Bayar Da Horo Kan Kur'ani A Zimbabwe
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani shiri na bayar da horo kan kur'ani mai tsarki a kasar Zimbabwe.
2018 Oct 24 , 22:30
An Fara Tantance Wadanda Za Su Gudanar da Gasar ur'ani Ta Iskandariyya
Bangaren kasa da kasa, an fara tantance wadanda za su gudanar da gasar kur'ani mai tsarki ta Iskandariyya a Masar.
2018 Oct 24 , 22:33
An fara Rijistar Sunayen Masu Sha’awar Shiga Gasar Kur’ani Ta Nakasassu A Masar
Bangaren kasa da kasa, an fara rijistar sunayen wadanda suke da sha’awar shiga gasar kur’ani mai tsarki da ta kebanci nakasassu a Masar.
2018 Oct 29 , 23:57
Zaman Taro Mai Taken Sanin Musulunci A Canada
Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da wani zaman taro mai taken sanin musulunci a kasar Canada.
2018 Nov 01 , 23:52