Labarai Na Musamman
Wani dan kasuwa dan kasar Pakistan zai dasa itatuwa kan hanyar masu ziyarar arba’in daga Najaf zuwa Karbala.
01 Dec 2019, 18:42
Yahudawan sahyuniya 1400 ne suka kutsa kai a cikin hubbaren annabi Yusuf (AS) a gabashin Nablus.
28 Nov 2019, 18:16
Bangaren kasa da kasa, dubban mutane ne suka gudanar da gangami a birane na Birtaniya kan adawa da nuna wariya ga musulmi.
27 Nov 2019, 21:45
Hizbullah ta kasar Labnon ta nuna rashin amincewarta da sharudan da kasar Amurka ta gindaya na kafa sabuwar gwamnati a kasar.
26 Nov 2019, 18:15
Bangaren kasa da kasa, musulmi a wasu yankunan kudu maso yammacin Najeriya sun bukaci a kara yawan kotunan muslunci.
25 Nov 2019, 23:09
Kwamitin kwararru kan siyasar Sudan ya zargi shugaban majasar zartarwar kasar da sharara karya.
24 Nov 2019, 19:09
Cibiyar Azahar ta kafa dalili kan wajacin hijabin musulunci da ayoyi na 31 daga surat Nur da kuma 59 daga surat Ahzab.
23 Nov 2019, 13:11
22 Nov 2019, 22:42
Bagaren kasa da kasa, wata cibiyar bayar da shawarwari ga mata musulmi a kasar Canada ta fara.
21 Nov 2019, 15:46
Dakarun kasar Syria sun harbor wasu makamai masu linzami na Isra’ila a kan birnin Damascus.
20 Nov 2019, 17:26
Bangaren kasa da kasa, za a kaddamar da wani littafi mai suna zama musulmi a kasar Birtaniya.
19 Nov 2019, 20:57
Bangaren kasa da kasa, mutane kiamnin miliyan daya ne suka ziyarci lambun kur’ani a cikin watanni 7 da suka gabata a Dubai.
18 Nov 2019, 15:44
Bangaren kasa da kasa, mai bayar da fatawa na Masar ya ce addinin muslunci addini ne na zaman lafiya.
17 Nov 2019, 15:50
Wani masani daga kasar Mauritania a zantawa da IQNA ya bayyana cewa, dole ne a yi koyi da ma’aiki matukar ana biyayya gare shi.
16 Nov 2019, 12:13
Ministan tsaron Iran Janar Hatami ya bayyana cewa, kasar ta yi nisa matuka wajen bunkasa ayyukan kere-kere ta fuskar tsaro.
12 Nov 2019, 18:28