IQNA

'Yan Ta’addaSun KasheWani Dan Jarida A YankinIdlib Na Kasar Syria

13:47 - December 09, 2013
Lambar Labari: 1336400
Bangarenkasa da kasa, ‘Yan ta’adda da kedauke da makamai a kasar Syria sun sanar da kashewanidanjarida da sukayigarkuwa da shi a yankinIdlib da kearewacinkasar, bayan kame shit un a ranarLaraba da ta gabata.

Yan ta’addanwadandasuke da alaka da kungiyaralkaida da akekira ‘yantawayenkasar ta Syria, sun kame Yasir Faisal AljumailidanjaridamaizamankansadanasalinkasarIraki a lokacin da yakegudanar da aikinsa tare da daukarhotunanabubuwan da sukefaruwa a kasar, inda ‘yanta’addansuka kame shi, kumasukayankemasahukuncinkisa, bisahujjarcewaaikinjaridakafirci ne.

Tundagafararikicinkasar ta Syria yazuwayanzu, ‘yanta’addawadandakesamungoyonbayankasashenyammacinturaigami da Saudiyya, Qatar da kumaTurkiya, sun kashe ‘yanjaridafiye da 100, da sukahada da ‘yankasashenketare da kuma ‘yankasar ta Syria.

Jakadankasar Syria a Majalisardinikinduniya Bashar Jafariyashedacewa a cikinwannanmakonsojojin Syria sun hallakadubban ‘yanta’adda da sukafitodagakasarSaudiyya, tare da kame wasusama da 300.

 

Bashar Jafariyabayyanahakan e yau a lokacin da yakeamsatambayoyinmanemalabarai a babbanbabbanzaurenmajalaisardinkinduniya da kebirnin New York nakasarAmurka, indayace a cikinwannanmakonsojojin Syria sun yidubban ‘yanta’addadauke da muggankofarraggo a yankinGauta, indaindasukakashedubbaidagacikinsudagabisanikumatabayyanacewaakasarinsu ‘yankasarSaudiyya ne, yaceyanzuhakaanatsare da 300 dagacikinsubayan sun mikakansu da makaman da kehannunsu.

Jafariyakara da cewa da damadagacikinkasashenturai da aka sukegoyonbayan ‘yanta’adda a Syria idorufe a halinyanzu sun faraja da baya, sakamakonhadarin da sukahangotattare da mutanen da sukegoya ma baya  a matsayin ‘yantawayen Syria, wadandafiye da kashi 95% ba ‘yankasar ta Syria ne ba.

1335571

captcha