IQNA

MalamanMusulmi Sun JaKunnenMusulmiKanAkidarKafirtaMutane

8:29 - January 20, 2014
Lambar Labari: 1360742
Bangarenkasa da kasa, Malamai, masana da jami’ankasashenmusulmidaban-daban sun kirayial’ummarmusulmi da suhadakansuwajeguda don fuskantarmakirce-makircen da makiyansusukekullamusu.

Kamfanindillancinlabaraniqnayahabartacewa, Masanan sun yiwadannankiraye-kirayen ne a lokacin da sukegabatar da jawabansu a wajentaronkasa da kasakanhadinkanal’ummarmusulmi da ake ci gaba da gudanar da shi a nan birnin Tehran.

A nasabangaren Sheikh Ahmad ZainshugabanmajalisaramintattunamalamanmusulminkasarLabanonyakirayial’ummarmusulmi da suyi taka tsantsan da akidarkafirtamusulmi da aka shigo da shicikinsu da nufinhaifar da fitina a tsakaninmusulmin, yanamaicewairinwannantaronnahadinkai da akegudanarwawanimayar da martani ne gamasuyadawannanakidar ta kafirtamusulmi.

Shi ma a nasabangarenbabbanmuftinkasarSiriya Sheikh BadruddenHassunyakirayial’ummarmusulmi da suyikoyi da JamhuriyarMusulunci ta Iran wacce ta samidamarkaryakatangarrarrabuwankaitsakaninal’ummarmusulmiyanamaijaddadamatsayargwamnatinSiriyana ci gaba da fada da ‘yanta’addan da aka turosukasar da nufinrarrabakanal’umma da kumazubar da jininsu.

Shi kuwashugabanmajalisarsiyasa ta kungiyarHizbullah ta kasarLabanonSayyid Ibrahim Amin Sayyidyajakunnenal’ummarmusulmi ne da suyi taka tsantsan da sabonmakircin da makiyansusukakullamusunararrabakansu da hadasufada da junansuyanamaicewashigakasarSiriya da kungiyarHizbullah ta yiwanishiri ne nafada da wannanmakircinararrabakanal’ummarmusulmin.

A safiyaryau ne dai aka budewannan taro nahadinkanal’ummarmusulmi a nan birnin Tehran wandazaidaukikwanakiukuanayinsa, wandakumayasamihalartarmalamai da masanadagakimaninkasashe 50 namusulmi.

 

1360511

captcha