IQNA

Girman Kai Shi Ne Babbar Matsalar Da ke Damun Mahardata Alkur'ani

15:15 - February 22, 2009
Lambar Labari: 1747310
Bangaren manema labarai: Ruhullah Ramadanpur Karimi shugaban tawagar alkalai a gasar Alkur'ani a fadin Iran bangaren mata ya bayyana cewa girman kai shi ne babbar matsalar da ke addabar mahardata Alkur'ani.
Bayan ta nakalto daga banagaren hulda da jama'a a hukumar kula da addini da taimako ta birnin Qum ,cibiyar kula da harkokin Alkur'ani a iran Ikna ta watsa rahoton cewa: a wannan karo an kawo canje-canja na asasi a wannan gasa kuma ya inganta wannan gasa da bambata tad a sauran da suka gabata inda alkalai da yan takara suka nuna gamsuwarsu da shirye-shiryen da aka yi da damar da aka bas u..sai dai shugaban shirya wannan gasa ya bayyana cewa: babbar matsalar da ke damu da fuskantar mahardata Alkur'ani it ace matsalar nuna girman kai da isa da hakan ba karamin ta'annuti ke yi masu ba kuma sabanin abu day a kamata a san mahardacin Alkur'ani da shi .

367073
captcha