Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa labarin cewa: wannan gasar ta Kur'ani ta kumshi mahardata kur'ani talatin da suka fito daga jahohin kasar kuma gasar ta kumshi bangaren mata da na maza daga zizi'I 15 abin day a yi sa kuma wannan shi ne karon farko da mata suka halarci wannan gasar ta kur'ani a wannan birnin na Accra.
378202