Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: a wannan kasuwar baje koli lauhin nuna kwarewa kan rubuta al'kur'ani an nuna yadda al'ummomi ke sha'awar rubuto masu kyayatarwa kuma wannan kasuwar baje kolin za a kwashe shekaru biyar ana gudanarwa.
378222