IQNA

Tattali Da Hana Almubazziranci Yana Taimakawa Gamnati

16:16 - April 21, 2009
Lambar Labari: 1768086
Bangaren siyasa da zamantakewa; Tattali da hana almubazziranci yana taimakawa al'umma da gwamnati ta dukan fuskoki.
Muhammad Ali Kasimi malami a cibiyar ilimi ta Imam Khomeini ® a wata tattaunawa da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ya bayyana muhimmancin yin tattali da tanadi da kuma hana almubazziranci da yin banna.Ya kara da cewa: duk al'ummar da ke lura da yin tattali da kuma hana almubazziranci za ta samu ci gaban da take so da kuma dogaro da kanta wajen fuskantar matsaloli nay au da kullum a fannoni na rayuwa da na addini.

390835

captcha