IQNA

Ana wanke Dakin Ka'aba Kowace Shekara Da Ruwan Ulab Mai Kamshi

14:37 - April 27, 2009
Lambar Labari: 1770651
Bangaren siyasa da zamantakewa; a kowa ce shekara ana wanke dakin Allah Ka'aba da rowan Gulabi mai gamshi da tsada.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: Ayatullah Asadullah Aimani wakilin waliyul fakih a yankin Faris a lokacin day a kai ziyarar aiki ta kwanaki biyu a garin Mimand da kuma yadda yaga lambun da kamfanoni da masana'antu irin na galgajiya da kuma wajen sarrafa Arkiyat a wannan gari ya bayyana cewa: Allah ya samara da dabi'a a wannan yanki da babu wani abu da aka amfana da abubuwan arziki a wannan guri don haka ana bukatar saka jari mai yawa a wannan guri.

394651
captcha