IQNA

Hadafin Yan Ta'adda Shi Ne Haddasa Fitina Ta Addini A Iraki

15:46 - April 28, 2009
Lambar Labari: 1771212
Bangaren kasa da kasa: Tarik Hashimi mataimakin shugaban kasa a Iraki ya bayyana cewa; burin makiyan addini musulunci shi ne haddasa fitinar addini a tsakanin al'umma a Iraki.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: mataimakin shugaban kasar Iraki Tarik Hashimi ya bayyana cewa makiya addinin musulunci suna kokari da haddasa makircin watsa fitina ta addini a tsakanin al'ummar musulmi domin cimma burinsu na baker manufa amma abin takaici ne gwanin yadda fararen hula suke shahada da hare-haren da suke kai wa a nan da can a fadin kasar.

395396

captcha