IQNA

Taron Dawo Wata tamad ce Ta biyu Don Cin Mutuncin Musulunci

15:45 - April 28, 2009
Lambar Labari: 1771223
Bangaren siyasa da zamantakewa: Allama said Muhammad Hausein Fadllah marji'in kasar Labanon a wani taron manema labarai day a gudanar kan yadda aka gudanar da taron dawo kan yaki da nuna wariyar launin fata ya bayyana cewa wannan taro wata dam ace ta biyu ta cin mutuncin addinin musulunci.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce daga kasar labanon ta watsa rahoton cewa: allama fadllah bayan ya bayyana takaicinsa da rashin jin dadinsa kan yadda haramtaciyar kasar Isra'ila ke ci gaba da tabka ta'addancinta kan al'ummar musulmi a Palasdinu ya bayyana cewa wannan taro da majalisar dinkin duniya ta kira na dawo babu wani abu a cikinsa face wata dama ta biyu ta cin mutuncin musulunci da sunan yancin fadin albarkacin baki.


395328
captcha