Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a iran Ikna bayan ta nakalto da Stargazete.com ta bayyana cewa: Mai zane-zane nan dan shekaru hamsin da daya a duniya Bapalasdine ya yi niyar bawa Paparoma Venedik na Sha Shidda kyautar wani littafin Injila day a rubuta da salon rubutu na musulunci da kumshi hotunan Annabi Isa (AS) da gurare masu daraja na kirsitoci .
396011