Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Islam Anline ta watsa rahoton cewa: Jan Isyuzto malamin jami'a kuma mai bincike kan abubuwa da suka shafi musulmi ya bayyana cewa; a halin da ake cike wasu tsurarun yahudawa ne da suka yi kane-kane a siyasar Amerika suna hana ingantuwar dangantaka da karfinta tsakanin Amerika da duniyar musulmi musamman a lamarin day a shafi siyasar waje ta Amerika.
427679