IQNA

An Bayar Da Taimako Ga Mabukata A Kasar Labanan

16:37 - July 21, 2009
Lambar Labari: 1804358
Bangaren siyasa da zamantakewa; Kwamitin kula da ayyukan sake gina kasar Labanan bayan hare-haren da Isra'ila ta kai kanta, ya raba taimako ga wasu daga cikin al'ummomin kasar da suke da bukatuwa zuwa ga taimako, musamamn ma musulmi daga cikinsu.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya reshen kasar Labanan ya habarta cewa; Kwamitin kula da ayyukan sake gina kasar Labanan bayan hare-haren da Isra'ila ta kai kanta, ya raba taimako ga wasu daga cikin al'ummomin kasar da suke da bukatuwa zuwa ga taimako, musamamn ma musulmi daga cikinsu. Bayanin ya ci gaba da cewa ministan ya jaddada cewa cibiyoyin musulunci a kasashen duniya suna taka gagarumar rawa wajen yada ilmomin addinin musulunci a kasashen duniya, haka nan kuma cibiyoyin da suke kasashen turai na addinin musulunci suna bukatar karfafa ta musamman daga kasashen musulmi dmin ci gaba da gudanar da ayyukansu na yada addinin musulunci.
436113

captcha