IQNA

Kawar Da Rashin Fahimta Zai Karfafa Dangantaka Tsakanin Musulmi Da Turai

15:07 - August 02, 2009
Lambar Labari: 1807716
Bangaren kasa da kasa; Karfafa danganata da kawar rashin fahimtar juna, zai taimaka matuka wajen kawo karshen kallon hadarin kaji a kae yi tsakanin al'ummar musulmi da kuma kasashen yammacin turai, tare da kara karfafa dangantaka tsakanin bangarorin biyu.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga shafin internet na muslim cewa; wata mai nazari kan imomin addinin musulunci a jami'ar kasar Jamus ta bayyana cewa; Karfafa danganata da kawar rashin fahimtar juna, zai taimaka matuka wajen kawo karshen kallon hadarin kaji a kae yi tsakanin al'ummar musulmi da kuma kasashen yammacin turai, tare da kara karfafa dangantaka tsakanin bangarorin biyu. Ta ci gaba da cewa karaffa irin dangataka shi ne zai kawo karshen duk wata rshin jituwa tsakanin al'ummomin turai da kuma musulmi, duk da cewa matsalar ta samo asali daga rashin fahimtar manufofin addin addinin muslunci.

440209







captcha