IQNA

Za A Gudanar Da Taro Kan Rayuwar Iyali A Mazar Sharif Afghanistan

15:03 - August 02, 2009
Lambar Labari: 1807724
Bangaren siyasa da zamantakewa; Za a gudanar da wani taro kan rayuwar ilali a yankin Mazar sharif na kasar Afghanistan domin yin dubi dangane da yadda za a samara da kyayyawar zuriya a cikin iyalai musulmi.
Kamfanin dillancin labaran Ikna reshen kasar Afganistan ya habarta cewa; Za a gudanar da wani taro kan rayuwar ilali a yankin Mazar sharif na kasar Afghanistan domin yin dubi dangane da yadda za a samara da kyayyawar zuriya a cikin iyalai musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan ba shi ne karon farko da aka gudanar da irin wannan taro ba, bil hasali ma an saba gudanar da shi a kowace shekara, wanda hukumar kula da harkokin ayyukan haji ta kasar Afganistan ke daukar nauyin shiryawa da gudanarwa, kuma wannan karon taron ya samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasar da suka gabatar da jawabai.

440671
captcha