IQNA

An Fara Bayar Da Horon Karatun tajwidin Kura'ani A Kasar Burnai

22:37 - August 03, 2009
Lambar Labari: 1809286
Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da wani shiri na bayar da horo kan sanin ka'idojin karatun kur'ani mai tsarki wato tajwidi a kasar Burnai, a babban masallacin nan kasar da ke yankin Saliha.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga shafin internet na Bru Direct cewa; An fara gudanar da wani shiri na bayar da horo kan sanin ka'idojin karatun kur'ani mai tsarki wato tajwidi a kasar Burnai, a babban masallacin nan kasar da ke yankin Saliha. Bayanin ya ci gaba da cewa an samu halartar mutane a wannantaron maulidi mai albarka, kamar yadda masu rera wakokin yabon iyalan gidan manzon Allah da kuma masu gabatar da jawabai. Da dama daga cikin wadanda suka halarci taron sun nuna farin cikinsu maras misiltuwa.442733





captcha