Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce daga kasar ta Keniya ta watsa rahoton cewa; wannan kasuwar beje kolin ta hada abubuwan rubuce-rubuce na zane-zane na Muhammad Muwahidiyan Attar da na Mahdi Muwahidiyan kuma za a kwashe kwanaki uku a gidan ajiyar kayan tarihi ana gudanar da wannan kasuwar baje kolin.Kuma wannan yana tabbatawa da nuni da yadda tarihin Musulunci da musulmi yake cike abubuwan tarihi.
463345