Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta kasa a hadaddiyar daular larabawa Wam ta watasa rahoton cewa: a jiya ne aka bawa wadanda sun lashe wannan gasar kyauta ta musamman da aka samu halartar Muhammad bin Rashid Al Maktub hakimin birnin Dubai da kuma Majid bin Muhammad bin Rashid Al maktub shugaban hadin kungiyoyin al'adu da fasa a Dubai.
463283