Yusuf Abdullah Maulumiya mukaddashin da ke kula da bangaren watsa karatun kur'ani na cibiyar waliyu Asr(AJ) a yankin Kibaha a garin Darul Salam na tanzaniya a wata tattaunawa da manaema labarai na Ikna a Tanzaniya ya bayyana cewa; Yawaitar shirya karatun kur'ani da na Makaranta Kur'ani Iraniyawa a sauran kasashen musulmi yanada daga cikin hanyar fadada al'adar Musulunci a kasar Tanzaniya saboda haka bai kamata ba lamarin a ta'allaka shin da watan Ramadana.
464673