IQNA

An Fara Gudanar Da Wani Baje Kolin Al'kur'ani A Birnin Dubai

15:10 - September 17, 2009
Lambar Labari: 1827359
Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da wani baje kolin kur'ani mai tsarki a birnin Dubai na haddadiyar daular larabawa, da hakan ya hada da nuna wani kurni da aka kawata rubutunsa.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na ma'aikatar kula da harkokin al'adu na kasar Haddadiyar daular larabawa cewa; An fara gudanar da wani baje kolin kur'ani mai tsarki a birnin Dubai na haddadiyar daular larabawa, da hakan ya hada da nuna wani kurni da aka kawata rubutunsa. Bayanin ya ci gaba da cewa taron na samun halartar wasu daga cikin manyan jami'an gwamnatin kasar, da kuma manyan baki daga kasashen larabawa da na musulmi. 466059



captcha