IQNA

Koyar Da Karatun Kur'ani Ga Dalibai Dubu A Yankin Balkh Na Afganistan

16:07 - September 22, 2009
Lambar Labari: 1828854
Bangaren harkokin kur'ani: shugaban da ke kula da hadin guiwar makaranta kur'ani ya bada labarin koyar da karatun kur'ani ga dalibai dubu a yankin Balkh a Afganistan.
Cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a IranIkna ce ta watsa rahoton cewa: Said Golam Husein Fasihi shugaban da ke kula da hadin guiwar makaranta kur'ani ya bada labarin koyar da karatun kur'ani ga dalibai dubu a yankin Balkh a Afganistan.
Wannan wani mataki ne da zai taimaka ainin wajen inganta sha'anin ilimi da koyarwa a tsakanin al'ummar wannan kasa ta Afganistan kuma wani shiri ne da zai taimaka kware da gaske ta wannan fuska ta yada ilimin addinin Musulunci musamman koyar da karatun kur'ani mai tsarki.

467693
captcha