IQNA

Addinin Musulunci Shi Yafi Samun Karbuwa A Kasar Tanzaniya

16:02 - September 24, 2009
Lambar Labari: 1829450
Bangaren siyasa da na zamantakewa: daga cikin addinai a kasar Tanzaniya Addinin Musulunci ne yafi sauran yawan mabiya da samun karbuwa a tsakanin al'ummar kasar.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna ce daga kasar tanzaniya ta watsa rahoton cewa; hukumomi da mu'assisoshi masu kula da kididdiga a wannan kasar sun fitar da rahotonni da suka yi matsaya guda kan cewa daga cikin addinai a kasar Tanzaniya Addinin Musulunci ne yafi sauran yawan mabiya da samun karbuwa a tsakanin al'ummar kasar.

468284

captcha