IQNA

An Fitar Da Wani Gungun Yahudawan Sahyuniya Daga Spain

16:49 - September 26, 2009
Lambar Labari: 1830113
Bangaren kasa da kasa; Gwamnatin kasar Spain ta kori gungun wasu yahudawan sahyuniya daga cikin kasarta, wadanda suka zo domin halartar wani taro kan samar da karfin hasken rana, wanda aka gudanar da wata gagarumar gasa a kasar kan hakan.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran risalehabar cewa; Gwamnatin kasar Spain ta kori gungun wasu yahudawan sahyuniya daga cikin kasarta, wadanda suka zo domin halartar wani taro kan samar da karfin hasken rana, wanda aka gudanar da wata gagarumar gasa a kasar kan hakan. Bayanin ya ci gaba da cewa yahudawan sun z one daga Haramtacciyar kasar isra'ila, lamarin day a samu karbuwa daga musulmin kasar. 469288

captcha