IQNA

An Gabatar Da Shawarar Gina Cibiyar Tarihin Musulunci A Switzerland

16:47 - September 26, 2009
Lambar Labari: 1830118
Bangaren kasa da kasa; An gabatar da gina wata cibiyar tarihin musulunci da ci gabansa a birnin Fonds na kasar Switzerland, da nufin kara fitowa da hakikanin tarihin addinin muslunci da kuma koyarwarsa maimakon watsa gurbataccen bayani kansa.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran arcin fo cewa; An gabatar da gina wata cibiyar tarihin musulunci da ci gabansa a birnin Fonds na kasar Switzerland, da nufin kara fitowa da hakikanin tarihin addinin muslunci da kuma koyarwarsa maimakon watsa gurbataccen bayani kansa. Bayanin ya ci gaba da cewa yanzu haka dai mahukuntan kasar Switzerland sun amince da wanna shawara, kuma za a gina wannan cibiya nan da shekaru biyu masu zuwa, wadda za ta hada dakin karatu da kuma dakin ajiye kayan tarihi ko hotunansu domin amfanar masu nazari.469338




captcha