IQNA

Taro Kan Kur'ani Da karanta Shi A Turkiya

16:53 - September 26, 2009
Lambar Labari: 1830123
Bangaren kasa da kasa: za a gudanar da taro karo na hudu kan kur'ani da karantunsa a daidai wannan lokaci na tunawa da Hasan Sen mahardacin Kur'ani day a yi fice a kasar.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga Ipghaber a wannan taro na kasa da kasa komitin da ke kula da malummai masu fitar da fatawa suka shirya tare da hadin guiwar jami'ar Alhayyat da jami'ar Sakarya suka gudanar da zummar bayyana rayuwar wanda aka shirya taron domin tunawa da shi da kuma kara wa mabukata karatun kur'ani niyar rungumar karatun kur'anin a ko ina suke a doran kasa.

469354

captcha