IQNA

An Gudanar Da Baje Kolin Kayan Al'adun Musulunci A Ukraine

14:29 - September 27, 2009
Lambar Labari: 1830542
Bangaren kasa da kasa; An gudanar da wani babban baje koli na kayyakin al'dun Musulunci a birnin Sinvor na kasar Ukraine a lokacin tarukan idin karamar salla.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na arab net cewa; An gudanar da wani babban baje koli na kayyakin al'dun Musulunci a birnin Sinvor na kasar Ukraine a lokacin tarukan idin karamar salla. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan baje koli ya samu daga al'ummar musulmi mazauna kasar Ukraine, da ma wasu daga cikin al'ummomin kasar wadanda suke son ganin sun samu cikakkiyar masaniya dangane da al'dun Musulunci. Wadanda suka halarci wannan baje sun nuna gamsuwarsu da yadda ya gudana. 469559





captcha