Bangaren kasa da kasa; Ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar saudiyya ta fitar wani bayani dangane da yadda gasar karatu da hardar kur'ani ta kasa da kasa ta gudana a Saudiyya, da kuma yadda aka shirya bayar da kyautuka.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin interne na jaridar alriyad ta kasar Saudiyya cewa; Ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar saudiyya ta fitar wani bayani dangane da yadda gasar karatu da hardar kur'ani ta kasa da kasa ta gudana a Saudiyya, da kuma yadda aka shirya bayar da kyautuka. Bayanin ya ci gaba da cewa dukkanin muhimman abubuwan da bayanin ya kunsa ya mayar da hankali kan batun kara karfafa gwiwar makaranta. 470764