IQNA

Za A Gudanar Da Wani Zaman Tar Kan Hakkokin Mata Musulmi A Canada

15:50 - September 29, 2009
Lambar Labari: 1831600
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman taro a kasar Canada dangane da hakkokin mata da kuma yadda Musulunci yake kallon hakkokin nasu, da yadda za su taka rawa wajen ciyar da al'umm gaba.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dilalncin labaran Bross cewa; Za a gudanar da wani zaman taro a kasar Canada dangane da hakkokin mata da kuma yadda Musulunci yake kallon hakkokin nasu, da yadda za su taka rawa wajen ciyar da al'umm gaba. Bayanin ya ci gaba da cewa taron zai samu halartar manyan masana daga sassa daban-daban an kasar, musamman ma daga cibiyoyin mabiya addinin Musulunci da ke cikin manyan biranan kasar.470747



captcha