Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga kamfanin dilalncin labaran PNN cewa; Limamin masallacin masalalcin Qods ya bayyana cewa kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC za ta gudanar da wani zaman gaggawa kan halin da masallacin Qods ya samu kansa a ciki. Bayanin ya ci gaba da cewa babbar manufar kiran zaman taro ita ce tatatuna batun halin da masallacin ya samu kansa a ciki musamman ma awannan lokaci da yahudawa ke barazanar rusa shi kowa ya rasa.470711