Kamfanin dillancin labaran Iqna ya habarta cewa; Za a gudanar da taron ministocin kula da harkokin al'adu na kasashen musulmi a kasar Algeria; da nufin karfafa dangantaka tsakanin kasashen musulmi. Za a gudanar da taron ministocin kula da harkokin al'adu na kasashen musulmi a kasar Algeria; da nufin karfafa dangantaka tsakanin kasashen musulmi. 479172