Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: a cikin wannan makala akwai sakon Ayatullahi Jawad Amuli dangane da wannan gasar Olumpik ta Kur'ani da Hadisi ta kasa da kasa karo na hudu da jami'ar Almustapha (SWA) al'alami ke shiryawa don kara masaniya kan kur'ani da hadisi.A wani bangare na sakon nasa ya yi magana kan sakon malumman addini kan taimakawa fadada ilimin kur'ani da sunnar limaman shiriya dalili fitar da Fatawa da kuma rawar da suka taka da dukkan bangaorin ci gaban addini da rayuwar musulmi ta zamantakewa .Da fatra sauran malummai suma za su taka rawar da za ta taimakawa addini da musulmi a ko ina suke a doran kasa.
482247