IQNA

Kistoshin Kur'ani Ta Hanyar Fim Na Kara Kusanta Yara Kanana Da Addini

13:31 - October 28, 2009
Lambar Labari: 1842325
Bangaren fasaha: Mullah muhammadi ya yi imanin cewa; fina-finai na addini da na kur'ani na karawa yara kanana yin kusanci da addinin Musulunci.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna ce ta watsa rahoton cewa; shiryawa da watsa duk wani shiri ko fim da suka kumshi kissoshin kur'ani ga yara zai taimaka masu ko shakka babu wajen kara kusanci da kur'ani musamman da addini da kuma samun masani da fadakarwa kai tsaye daga kur'ani mai girma .Har ila yau yin hakan zai say aranmu su tashi cikin tarbiya ta gari da kuma cikin tarbiyar da muke bukata da ta samu tushe da asali daga kissoshi masu inganci na kur'ani da addini.

483653

captcha