IQNA

Dalibai na Kasashen Wajen Sun Zama Abin Koyi A Gasar Olumpik Ta Kur'ani

13:32 - October 28, 2009
Lambar Labari: 1842326
Bangaren kula da harkokin kur'ani: dalibai yan kasashen waje sun zama abin koyi da zama abin koyi a gasar kur'ani ta Olumpik da jami'ar Almustapha (SWA) al'alami ke shiryawa.
Hujjatul Islam Gulam Ali Sanjari sakataren kula da cibiyar al'adu da tarbiya a cibiyar yada ilimi da harsuna ta al'amahdi a jami'ar Almustapha(SWA) al'alami a wata tattauanwa da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ya bayyana cewa: dalibai yan kasashen waje sun zama abin koyi da zama abin koyi a gasar kur'ani ta Olumpik da jami'ar Almustapha (SWA) al'alami ke shiryawa.

483050

captcha