IQNA

Iqna Na Da Labarai Dubu 500 Kan Kur'ani A Cikin Shekaru Shida

17:49 - November 02, 2009
Lambar Labari: 1843883
Bangaren kur'ani; Kamfanin dillancin labaran Iqna na da labarai da suka danganci harkoki na kur'ani da suka kai dubu 500 a cikin shekaru shida da kafa wannan kamfanin dillancin labarai.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya habarta cewa, an gudanar da taruka na cika chekaru 6 da kafa wannan kamfanin dillancin labarai,an gudanar da taruka na cika chekaru 6 da kafa wannan kamfanin dillancin labarai, inda aka tabbatar da cewa kamfanin dillancin labaran Iqna na da labarai da suka danganci harkoki na kur'ani da suka kai dubu 500 a cikin shekaru shida da kafa wannan kamfanin dillancin labarai. Taron wanda aka gudanar ya samu halartar mutane daga sassa daban-daban na kasashen yankin, inda aka gabatar da bayanai da suka danganci ayyukan da wannan kamfanin dillancin labarai yake gabatarwa. Daga cikin muhimman abubuwan da taron ya mayar da hankali kansu akwai batun rassa da aka bude a kasashe inda aka tabbatar da cewa kamfanin dillancin labaran Iqna na da labarai da suka danganci harkoki na kur'ani da suka kai dubu 500 a cikin shekaru shida da kafa wannan kamfanin dillancin labarai. Taron wanda aka gudanar ya samu halartar mutane daga sassa daban-daban na kasashen yankin, inda aka gabatar da bayanai da suka danganci ayyukan da wannan kamfanin dillancin labarai yake gabatarwa. Daga cikin muhimman abubuwan da taron ya mayar da hankali kansu akwai batun rassa da aka bude a kasashe daban-daban. 500000






captcha