Bangaren siyasa da za,antakewa; Isar da sakon addinin musulunci dole ne ya zama cikin tsari na musamman, tare da fadda hanyoyin isar da wannan sako ta yadda zai amfani dukkanin al'ummomi.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga banagren yada labaransa na birnin Qo cewa; a cikin wata zantawa da ta hada kamfanin dillancin labaran iqna da daya daga cikin manyan malaman addinin musulunci an kasar Iran Ayatollah Uszma Muhammad Alawi Gorgani ya bayyana cewa; Isar da sakon addinin musulunci dole ne ya zama cikin tsari na musamman, tare da fadda hanyoyin isar da wannan sako ta yadda zai amfani dukkanin al'ummomi. 485765