Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga wani daya daga cikin manyan malaman mabiya addinin kiristanci daga Nigeria cewa; dangane da dukkanin ilmomin da ya kamata a mayar da hankali kansu shi ne ilmin falsafa, ya kara cewa; Tattaunawa kan ilmomin falsafa da mahangar malamanta daga dukkanin akidoji, hakan zai taimaka wajen kara kusanto da fahimta tsakanin mabiya addinai. 492196