IQNA

An fara Gudanar Da Wani Zaman taro Kan al'adun Iran A Rawalpendi

16:05 - December 16, 2009
Lambar Labari: 1862296
Bangaren kur'ani; An fara gudanar da wani zaman taro a birnin Rawalpendi an kasar India, dangane da harkokin koyar da karatun kur'ani mai tsarki da kuma sanin Iran.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa; a wani labari da banagren yada labaransa ya watsa a kasar India an bayyana cewa; An fara gudanar da wani zaman taro a birnin Rawalpendi an kasar India, dangane da harkokin koyar da karatun kur'ani mai tsarki da kuma sanin Iran. An fara gudanar da wani zaman taro a birnin Rawalpendi an kasar India, dangane da harkokin koyar da karatun kur'ani mai tsarki da kuma sanin Iran. 509478
captcha