Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa; 'Yan majalisar dokokin kasar Kazakistan sun bukaci da a bayar da cikakken 'yanci an saka suturar Musulunci a kasar, domin kare hakkokin musulmi kamr yadda ya kamata. Bayanin ya ci gaba da cewa 'Yan majalisar dokokin kasar Kazakistan sun bukaci da a bayar da cikakken 'yanci an saka suturar Musulunci a kasar, domin kare hakkokin musulmi kamr yadda ya kamata.516888