Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa; A gobe ne idan Allah ya kaimu za a fara gudanar da wani zama a birnin Madina dangae da ayyukan Musulunci a kasashen musulmi wanda zai samu halartar masana daga waje. Bayanin ya ci gaba da cewa A gobe ne idan Allah ya kaimu za a fara gudanar da wani zama a birnin Madina dangae da ayyukan Musulunci a kasashen musulmi wanda zai samu halartar masana daga waje.517274