IQNA

An Gudanar Da Zama Kan Gwagwarmaya Da Yahudawan Sahyuniya

19:10 - January 05, 2010
Lambar Labari: 1869285
Bangaren siyasa; An Gudanar da zaman tattaunawa kan matsayin gwagwarmayar palastinawa domin kwato hakkokinsu daga yahudawan sahyuniya, wanda aka gudanar a birnin Damascus.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa a wani bayani da nakalto daga kamfanin dilalncin labaran kasar Syria an habarta cewa An Gudanar da zaman tattaunawa kan matsayin gwagwarmayar palastinawa domin kwato hakkokinsu daga yahudawan sahyuniya, wanda aka gudanar a birnin Damascus. Bayanin ya ci gaba da cewa An Gudanar Da zaman tattaunawa kan matsayin gwagwarmayar palastinawa domin kwato hakkokinsu daga yahudawan sahyuniya, wanda aka gudanar a birnin Damascus. 518580
captcha